- Advertisement -
Sabuwar Wakar Nabeel Ahmad mai suna Sonki Ya Kamani. Wannan wakar ta soyayyace, wacce yakamata duk wani maabocin sauraron wakokin soyayya ya saurara.
Ga Kadan Daga Cikin Baitocin wakar:-
Sonkinë yakamani…
Sonkine..sonkine..
So..soso*
Rayuwa nagane saidake ehh*
Ko Ina inzanje saidake ehh*
Agefenki nixanxo zanfake ehh*
Ko Ina inzanje saidake ehh*.