- Advertisement -
Hazikin mawaki mai suna Nabeel Ahmad ya fitar da Sabuwar Wakar shi mai suna Marayar so.
Wannan waka anyitane da salon kauna wacce ya kamata duk masu masoya su saurari sakon da take dauke dashi.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
Nazamtoh marayar duniya*
Idanuwa sunata zubar ruwa*
Rashinki yasani amagiya*