Sabuwar wakar Hazikin mawaki kuma Jarumi wanda akafi sani da prince zango yazo da subuwar wakarshi me suna Na Basu Tsoro.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-
– Lamba daya , haka wannan dai dai ne , No wahala
– Kai yasa , Abdul Lilo bani kida, sama, nagode, haka dai dai ne
– Baram barama yau dai za ai bankaura. x2
– Yau de na zamma kwaro.
– Ni kadai nake tara taro.
– Ina basu tsoro.
DOWNLOAD HERE