[Music] Mycah Dangata – Senatan Gobe

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Ga sabuwar waka daga MYCAH DANGATA (Mai Gonar Waka) akan CHIEF ANTHONY HASSAN wadda ya gina NOK UNIVERSITY a kachia.

Wakar me taken SENETAN GOBE kiran talakawan kudancin Kadunanne, ya fito don a shirya suke su zabi mai kaunar Southern Kaduna da talakawan ta.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 47

Domin Qarin Bayani Zaku Iya Tuntubar Mycah Dangata a Lambar Waya Kamar Haka  +234808 5452045

DOWNLOAD HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.