Sabuwar wakar Muzammil Sani Mai Waka me suna Hauwau Gwanar Mata, yayi wakar ne domin jin dadin masoyiyarsa me suna Hauwau. Shin kanada budurwa me suna Hauwau? Idan hakane yakamata ka dauko wannan wakarkaima domin jin dadin masoyiyarka.
GA KADAN DAGA CIKIN WAITOCIN WAKAR:-
– Huawau gwanar mata sanki ya ratsa jinina,
– Ni Muzammil Sani sanki yaimun rigar girma)
– Sallama naiyo farko a dukkakanin zancena
- Advertisement -
– Gunki Hauwau sarauniya wacce ke kauna ta
– Nai alkawari zan riqeki riqo na amana
– Sanadin quanarkine yasani nake waka