Sabuwar wakar musa mozee ta cikin album dinsa mai suna ” Mudubi ” iya nan tafe wannan wakar sunanta ” Da’Iman wakar tayi shin da’iman hausace ko kuma wani yare ne.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da’iman da’iman da’iman zana zauna dakai abada
– Karki sauragama garkuwata sonki ne ni nariqa dan bazan barki ba
– Karka sau ragama dan uwa dan rabo ajaline ka lura
– Da’imaamu zauna dake gaskiya sonki ni narika dan bazan barkiba
- Advertisement -
– Da’aman zana zauna da kai gaskiya sonka nina rika dan bazan barka ba
– Kai nayo kamu a zuciya na aje baya kai abadan dan uwa
– ni dai dakai nake son gani na rike bayakai dan uwa
– Komai ma kafadan zana ba fada sonka dai dan uwa