-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Murtala Mailambu -Rawar Burgewa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar murtala mai lambu mai suna ” Rawar Burgewa ” wakar ta soyayyace kuma tayi dadi sosai saima kin saurareta zaku gane hakan.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Soyayya Lalala

– Mai sonaaaa

– Hasken ruhina

– Farin ganina

– Kinga rawar burgewa dankigani ranki yai sanyi

- Advertisement -

– Indai na burge zo daf dani mu rausaya

– Kaga rawar burgewa dan kagani ranka in sanyaya

– In har naburge zo daf dani mu rausaya

– Kalleni ki kara ni nakine ki fallasa

– Zan aureki na bayyana a rai kisa

– Mai kyawun rusa a gareki kalamai na tausasa

– Yarda na baki kema kibani sarauniya

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.