Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp mai suna ” Ya Zanyi Dake ” wannan wakar ta soyayya ce domin nishadantar daku masu sauraron wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya zanyi dake
– Yaya zanyi dake soyayya
– Wayyo kaina wayyo soyayya
– Kin sakani kuka wayyo soyayya
- Advertisement -
– Dariya nakeyi wata rana a soyayya
– Yaya zanyi dake ne kuka na zuci ya cika kirjina
– Ya nakasa bacci na kasa cin abinci
– Kullum cikin tunani ga zuciya da kunci
1. Ya Zanyi Dake:-
DOWNLOAD MP3