Sabuwar wakar Muazz Hajj Camp mai suna ” So Ne ” wakar sone domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanye konace soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– So ne So ne So ne
– So ne sanadin nishadina
– So Sone yasakani nake ta rawa
– So ne ya harbi zuciya kece mai debeken kewa
– So ne fitila ta haska ki gane wa ke sanki yar baiwa
– So ne ya kamani
– So ne sanadin nishadina
1. Rayuwa Sai Dake:-
DOWNLOAD