Sabuwar wakar Mu’azz hajj camp mai suna ” Burina ” kuna ina masoya kuzo ga sabuwar waka daga bakin wannan mawakin a cikin wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Burina na sameki
– Burina na zam naki
– Burina ki zamo uwar yayana
– Burina na sameki ni dai nasan nayi sa’ar mace
– Kalli matan duniya a cikinsu ke na tantance
1. Burina:-
DOWNLOAD MP3