Sabuwar wakar mawaki MD Auta Ori mai suna ” Muradina ” to ko meye muradin nasa? nasan dai ba zai wuce soyayya ba, kuma muradinku soyayya ku samu masu sonku, ku saurari abinda yazo muku dashi.
08064654900
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Muradina ke kadai nake kauna
– Kisa ranki duk wuya muna tare yar uwa
– Kallon Kallo na cikin alamar so
– Dana Motsa ke kadai nake zance
– Wajan wankane ake sako soso
– A soyayya ni dake na lamunce