Maabota da masoya shafin AREWABLOG , shahararren mawakin nan da muka saba gabatar muku da wakokin shi wato MD Abuja yauma kamar kowane lokaci ya fitar da sabuwar wakarshi.
Wannan wakar tazo da sabon salon da yakamata duk wani maabotan sauraron wakokin soyayya su sauketa akan wayoyinsu.
Add Comment