Wakokin Hausa

[Music] MD Abuja – Yar Mai Martaba

Sabuwar wakar hazikin mawaki wanda kullum yake nishadantar da masoyanshi da wakokin na soyayya , nasiha kai wani lokacin ma harda waazi wato MD Abuja ya fitar da sabuwar wakarshi me suna Yar Mai Martaba.

Wannan wakar da salon da yakamata ace dyk wani masoyin sauraren wakokin hausa ya saurari saqon sake cikin wannan sabuwar wakar .

 

Yar Mai Martaba by MD Abuja

DOWNLOAD MP3

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: