Wakokin Hausa

[Music] MD Abuja – Wuff

Sabuwar Wakar Fasihin Mawaki wanda yake tashe  bisa yadda ya kware a wakokin soyayya wato MD Abuja ya fitar da Sabuwar Wakar me suna Wuff.

Kalmar wuff dai ba bakuwar kalma bace ga maabota kallan finan finan Hausa.
Kamar Wuff Tana nufin Saurayi ya sami bazawarar mata mai Kudi ya aureta.

Wuff by MD Abuja

DOWNLOAD MP3
 

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: