[Music] MD Abuja -Shugabar Kasata


0 987

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Shugabar Kasata ” wannan wakar ta musammance da mawakin yayi domin nishadantar da masoya da yan soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Shugabar kasata kike mai rikon zuciya

– Kece na baiwa so kauna inkika barni zan bar kasa kinjiya

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Shugaba shugabane ko a ina akwai shugaba

– Zuciya ke ta zaba ki riketa ta bar fargaba

– Nayi dace da mai so ni kece nasa a gaba

– Kirikemin amana karda ki barni nasha wuya

1. Shugabar Kasata:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.