[Music] MD Abuja -Sadauki


1 2,248

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Sadauki ” To kuzo mu rakashe a wakar sadauki daga bakin md abuja domin wannan wakar ta sadaukaice amma a soyayya fa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Tashi muje sadauki so ba zai zama na rago ba

– Inai maka albishir a zuciyata kai naba masauki

– Na zamto sadauki kece jigon rayuwata

– Ina miki albishir zaki zam matata a gidan sadauki

Related Posts

- Advertisement -

– Ka zamto madafa ko ince sashi na jikina

– Kai na ba akala kazam ma’ajin sirrikana

– Kai nasa sadauki a cikin kundin tarihina

– dakai na fara so dakai zan kare rayuwata

1. Sadauki:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.