[Music] MD Abuja -Mashi


0 2,170

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Mashi ” wannan wakar anginata ne a salo na soyayya domin nishadantar da masoya a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Anjinki a jini kina gudu tamkar mashi

– Kinzo kin tsayamin azuciya babban sashe

– Ita ka’idan so ba’ason mai yawan haushi

– Nike na dauke ke nakewa rarrashi

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Nijira nake randa za’ace nakai toshi

– Ranar farin cikin da zan yaye duk haushi

– Ashe dai kauna hakan take ni nai zurfi

– A kebantaccen muhali ni na sa madafi

1. Mashi:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.