[Music] MD Abuja – Ki Tallafamin

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shahararren mawakin nan wato MD Abuja kamar yadda ya saba fitar da wata sabuwar wakarshi mai suna Ki tallafamin.
Ita wannan wakar ta soyayyace kuma tazo da wane irin sabon salon kalaman soyayya wanda ya kamata duk wani maabocin soyayya ya saurara domin samun sababbun kalaman da ze ringa furtawa sahibar tashi.
Asha sauraro lafiya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 594

Ki Tallafamin by MD Abuja

DOWNLOAD MP3

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.