[Music] MD Abuja -Jagorata


0 1,327

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Jagorata ” Wannan Wakar an ginata kan soyayya domin nishadantar daku masoya a koda yaushe kuna iya kasancewa damu domin samun sababbin wakokin hausa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Jagorata kike ke kike nunamin shimfida rayuwa

– Jin dadin duniya nina samu abar so muyi rikon gaskiya

– Jagorataaaaaa

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Tafiya da gwani yana da dadi kuma ga saurin zuwa

– Dan kinshiga zuciya babu ke bana iya rayuwa

– Hanta da jini babu mai rabani dake sai mutuwa

– A inda duk kike nan nake murmushinki ke burgeni har nai dariya

1. Jagorata:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.