[Music] MD Abuja -Izzatu


1 2,607

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar MD Abuja mai suna ” Izzatu ” tu kuna ina izzatu dama nasan ba wanda ya tabayimuku waka to yau kuzo ga MD Abuja ya wakeku domin kuma kada abarku a baya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Izzatu izzatu izzatu

– Izzatu ke nasa a raina dan kinyi daban a cikin mata

– Ke nafiso mu kasance dake banso ki baroni acan baya

– Ni izzatu bani saka a raina yafi kaje kayo nazari

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Natsani inganeka gabana ni zanso ka koma baya

– Izzatu kace kece ni zanso ni inzama ke

– Juyo ki duba kalleni ke nafo so na kusanta dake

– A cikin mata duk guna babu yake

1. Izzatu:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.