[Music] MD Abuja -Ina Zakije


0 1,009

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Mawaki MD Abuja mai suna “Ina Zakije ” wannan wakar ta soyayyace domin nishadantar daku da wakokinsa kuna iya kasancewa damu a koda yauhse.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ina zakije kaunarki take sani na kuka

– Birnin zuciyata ai takice kirikeni amana

– A yau zan tafi kaunarkace ke sani hawaye

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 406

- Advertisement -

– Birnin zuciyata ai takace kai na baiwa amana

– Ina zakije kaunarki ni yanzu na fara

– Sakon zuciya yau zan fadi saiki dan saurara

– Cikin dukka yan mata ni kece nake da gadara

– Yau gani gaki nazam mijinki ki zamma matata

1. Ina Zakije:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.