[Music] MD Abuja -Harira


0 2,120

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Harira ” wannan wakar ta soyayya ce domin nishadatar daku masoya harira to idan kanda budurwa harira sai ka saurara kaji mai mawakin yake cewa akan harira.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sai dake a raye zan mallaki hankalina

– Ki matsao gareni abar sona harira

– Soyayya gaskiya ce aagare harira

– Sai ki gane ni masoyinaki ne harira

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Na baki sirrikana binne harira

– Zanso a koda yaushe na kasance da harira

– Kai ka zamo ginshikin zuciya

– Ko da yaushe kaike sakan dariya

1. Harira:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.