Wakokin Hausa

[Music] MD Abuja – Fulani

Sabuwar wakara Mawaki MD ABUJA  mai suna FULANI.

Wannan wakar tashi yayita ga yan uwansa fulani yana me fadakar dasu bisa halin da suka tsinci kansu a halin yanzu.

Shekarun baya Qabilar fulani ana ganinsu da qirma da daraja saboda manyan manyan mutane da suke dasu a fadin Najeriya dama Afirka masu faɗa aji.

Amma yanzu abin ya sauya zani yadda ya kasance duk wani abu da aka aikata wanda ba me kyauba sai a alaqantashi dasu.

Ance waqa abakin me ita tafi ɗaɗi, asha sauraro lafiya.

 

DOWNLOAD HERE

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: