[Music] MD Abuja -Daga Ke


0 741

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Daga Ke ” to wannan wakar komai take cewa daga ke? hmmm ya gama budurwa ko ya gama dace kawai ku biyomu a cikin wannan wakar:-

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Daga kai futu kenan kai kazamto sashena

– Dage ke ki sani bani da kowa

– Ke kika zam garkuwa ta jikina

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Inbabu ke ni bazanaji dadi ba

– Duk wanda yazo soyayyace ta kawoshi

– Sha’anin mata nasani bai wuce gashi

– Fani naso kusani ba acin bashi

– Nashige gonarsu har nayi dashe

1. Daga Ke:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.