[Music] MD Abuja -Al-Amarin So


0 1,758

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Al’amarin So ” Wakar al’amarin so wakace da mawakin yayita akan soyayya domin nishadantar da masoyansa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Al’amari na soyayya ya zarce kwatance

– Akan sanki yarinya na zama sadauki

– Soyayya dake nake ki rikeni yar uwa

– Na aureki ba saki dan munyi shakuwa

Related Posts
1 of 8

- Advertisement -

– Komai nawa naki ne kin samu karbuwa

– Na rike turba ta kauna na zama sadauki

– Al’amari na soyayya ya zarce kwatance

– Akan sanki yarinya na zama sadauki

– Sahibi Idan dakai bani ba damuwa

1. Al’amarin So:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.