Hausa Music Wakokin Siyasa

[Music] MB Saraki – Abba Ya Cinye Zabe

Sabuwar wakar Abba Kabir yusfi ( Abba gida gida ) tare da Madugun siyasar Nigeria Sanata Rabi’u Musa kwankwaso wacce aka kayar da Mai kasumba wato mota ba fasinja dashi da su tsiya tsiya tare da matasan mawakan kannywood kamar

1- Mbsaraki

2- Umar u.k

3- Abdul fazz

4- Walida

5- Zainab ilham

DOWNLOAD HERE

 

Tags

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.