Wakokin Hausa

[Music] Mansur Namakkah – Ashe Zanganki

Sabuwar wakar matashin mawaki mai suna Mansur Namakkah dan Jihar Kebbi.
Wannan wakar ta soyayyace yayita domin so yaratsa jininsa da bargo , dalilin wata da suka hadu da ita yar maiduguri a kebbi tazo ganin dangi.
Wannan budurwa tatafimai da ruhi, bayan tafiyarta wayarta tadaina aiki bayajin muryarta yadamu kwarai akan hakan.Se yayi tunanin fitar da wannan wakar zaitaimakamai gurin tinkararta da soyayya.
Lambar wayar mawakin +2348138802438
Asha saurare lafiya.

Ashe Zanganki by Mansur Namakkah

DOWNLOAD MP3

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: