Sabuwar wakar M Sani Birnin Kebbi mai suna ” Zahra ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwa daga bakin wani mawaki daga birnin kebbi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zahra zara ga zara
– Aminiya ko incemiki sarauniya zahra
– Da farin farko dani da zahra mun haduwa
– Nai sallama gunta tajuyo da natsuwa
– Nace da ita nazo da labari mai sha’awa
1. Zahra:-
DOWNLOAD MP3