Sabuwar wakar M Sadiq Shadow mai suna ” Mai Sona ” wannan wakar ta soyayya ce da mawakin yayi domin nishadantar da ku masoya wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yau zanyi musayar kauna
– Na baka fulawar kauna
– Ni bani furen so
– Lalala mai sona
- Advertisement -
– Zuciyata na baki
– Zo muje muyi soyayya
– Na aminta idan daso da kauna Soyayya
– Kinyimin komai farin ciki soyayya
1. Mai Sona:-
DOWNLOAD MP3