[Music] M Mubarak – Se Kace Futar Numfashi

0 0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Mawaki M MUBARAK me suna SE KACE FUTAR NUMFASHI.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

– Sonki ne shigata yakeyi sekace futar numfashi, zuciya dake ta amince zo mu kulla zumunce.

– Kin sani dake nai sabo zuciya tana ta bugawa

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 513

– Ga fure na kauna na  tsinko zuciyarki zanyi dasawa.

– Indake a fannin soyayya na sani ban kokawa

DOWNLOAD HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: