Wakokin Hausa

[Music] M Mubarak – Ki Kyaleni

Masoya kmafanin Arewablog, kamar kowane lokaci muna kawo muku wakokin Mawaka Masu tasawo wayanda kullum tauraruwarsu tana kan haskawa.

Yauma kamar kowane lokaci mun kawo muku sabuwar wakar hazikin mawaki wanda tauraruwarshi shima take haskawa wato M Mubarak , y fitar da sabuwar wakarshi me suna Ki Kyaleni.  Wannan wakar yakamata duk wani masoyin Mawakan Hausa ya sauketa akan wayarshi domin samun qaarin kalamai da zaa jerawa Masoyiya idan anshiga cikin chakwakiyya.

DOWNLOAD HERE

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: