[Music] M Mubarak – Har Abada

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Fasihin mawakin Soyayya  M MUBARAK me suna HAR ABADA.

Wannan wakar tana dauke da kalamai masu tausasa zuciyar masoyiya , idan ansamu shaquwa to ba abinda zesa ya rabu da wannan Masoyiya tashi.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

– Har abada ni nakimr ba zana barki ba

– Zanyi zama dakai masoyina babu fargaba

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 490

– Ke na gano inata sauri zana zo gurinkine

– Burina nasa ki dara wannan sabon mune

– Dake kadai nake gadara zancenmu haqqun ne

– Koda wasa inde da raina bazana barki ba

 

DOWNLOAD HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: