Wakokin Hausa

[Music] M Mubarak – Fateema

Sabuwar wakar Mawaki M Mubarak me suna FATEEMA.

M Mubarak ya shahara wajen rera wakoki musamman ma na soyayya.

A cikin wannan wakar tashi me suna Fateema  ya bada labarin irin son❤️❤️❤️ da yakewa masoyiyar tashi har takai da yana fatan suyi aure.

Masana iya magana  suna cewa “soyayya ruwan zuma”.

Lambar Waya : +234 803 344 6081

DOWNLOAD HERE

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: