Sabuwar wakar M Hassan Jajere mai suna ” Na Baki So ” hmm to kowa ya bawa so to sai dai kuji daga gareshi, amma ko wace wannan tayi dace gaskiya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Na baki so kin ban so mu rike amanar juna karmu yada
– Kauna itace mai daurewa
– Idan ka rike gaskiya zakai dacewa
– Mai nema baya rasawa
– Na samu tawa tilo daya nai dacewa
– Farin ciki ya mamaye zuciyata
– A duniya nai dace na sam mafita
1. Na Baki So:-
DOWNLOAD