Sabuwar Wakar M Hassan Jajere mai suna ” Na Aminta Dake ” to kuna ina masoya kuzo mu chashe a cikin wannan wakar tasa, amma ko mai yasa ya aminta da ita?
Ga Kadan DAGA BAITIN WAKAR:-
– Na aminta dake bazana yada ki masoyiya
– Auranki nake so nayo
– A rashinki zai san wayyo
– Komai kikaso ni zanyo
– Aure dake ni zanyo
– Ba zan sauya ba
– Soyayyar gaskiya itace ke dorewa
1. Na Aminta Dake:-
DOWNLOAD