Sabuwar Wakar M Hassan Jajere mai suna ” Ina Sonki ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin soyayya dama masoyan mawakin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ina sonki ni kuma zan aureki
– Karda ki gujeni ke kadaice zabina
– Zan rike alkawari ban karya wa
– Komai kikaso gareni zanyowa
– A gidana ni dake zamuyo tarewa
– Har abada ina tare dake mai sona
1. Ina Sonki:-
DOWNLOAD MP3