Sabuwar wakar M Hassan Jajere tare da Saniyon M Inuwa mai suna ” Masoya ” wannan wakar mawakn sunyitane domin nishadantar daku masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ni saniyon na m inuwa hassan na jajere a yau mun fito
– Muyo wake sannan zakuji sako
– Yardar Allah kenan jama’a waza yaki bako
- Advertisement -
– Baki shike dace hannu sannan shi zai dauko
– Allah idda nufinmu kanufa karda muyo roko
– Ga saniyon Na alhasan mun dauko tsarabarmu
1. Masoya:-
DOWNLOAD MP3