Sabuwar wakar M Hassan Jajere mai suna ” Dajin Sambisa ” wannan wakar mawakin yayitane akan wani labari da yake bayarwa, kawai ku sauraremu danjin labarin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Watarana ina zanne
– Tare da mahaifiyanane
- Advertisement -
– Muna tadi kan danginmu ne
– Dake jahar borno a zaune
– Sai nace mata zan ziyarce sune