Sabuwar wakar mawaki hassan jajare mai suna ” Dajin Sambisa 2 ” wannan cigaban ta daya ce domin nishadantar da masoya wakoki.
Kawai kubiyomu domin jin abinda ta biyun tazo dashi.
Ku nemi ta daya domin jin farkon labarin wannan wakar.
Ta uku ma tana nan tafe insha Allahu inji mawakin.
1. Dajin Sambisa 2:-
DOWNLOAD