[Music] Lukman M Sanabe -Jarumata


0 970

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar wani matashin jarumi wanda yayi wakarsa akan wata Jarumar fim wace yakeso ” Sunan Sa Lukman M Sanabe ” sunan wakar Tasa ” Jarumata” to ko wacece wannan jarumar kawai ku biyomu a cikin wannan wakar tasa domin saurare.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zanso ta sani ina sonta

– Aikin zuciya tunaninta

– Gashi ina son tasani ba zaiyi sauki ba

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 406

- Advertisement -

– Yan mata dukka bayinta

– Wanda sunbi bayanta

– Itana nabaiwa sarautar zuciyata ba zana sauya ba

– Ganinta na farko

– Kaunarta tayo tarko

1. Jarumata:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.