MUSIC: Lilin Baba – Ni Nakune Mata

31

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

To ina kuke mata wai da gaske lilin baba naku ne ko kuma kawai fada yayi to kuji dai daga bakinsa.

 

Ita dai wannan wakar sai kunyi sama kunyi kasa sabi da ta daku kuma tayi dadu karku bari ta wuceku dan yau zakusan waye lilin baba.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 594

Wanda ya buga kidan wannan wakar to shahararran makadinnan na gombe mai suna ” Isah Gombe” kawai ku dakkota ku saurara.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.