Sabuwar wakar Khairat Abdullahi mai suna ” Kyan Alkawari ” To kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga hairat abdullahi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kyan alkawari ai cikawa gani ina shauki
– Na samu cikar buri muradin rai ya ina dauki
– Duk yanayin farin cikin da nake sanadin ka ne
– Darajar girma da kima da haiba baiwa ne
– Kamini kyautar da zai wuya aimin waninka ne
1. Kyan Alkawari:-
DOWNLOAD MP3