Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Idan Da Rai ” to idan da rai asha kallo to ita kuma me tazo dashi a cikin wannan wakar tata domin nishadantar daku masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Idan da rai
– Idan da rai da rabonka duniya tabbas mai hakuri wata rana zai dacewa
– Kuruciyar nema ta kai ga angirma fitar rabo
– Kamar misalin haddari wata ruwan sam da zai zubo
– Shi arziqi samunsa alkairee ga dukkani bawa rabi yasakawa
1. Idan Da Rai:-