-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Kb Show -Silar Kukana


0 2,426

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Kb Show Kazaure Mai suna ” Sone Silar Kukana ” wakar gaskiya tayi dadi sosai dan nasan ku kanku za kuji dadin wakar sosai.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sanki nai nisa a kaunarki nai zurfi banda laifin komai so ya zamo silar kukna

– Sone silar kukana

– Shi yai hanan barci na

– Komai nayo yan uwana sone yasani ba komai ba

– Ashe ana zamewa da kafafuwa da an hau santsi

- Advertisement -

– Idan har kafi yai kwari mahadinsa ba ace mai gwautsi

– So dauriya ba ai mai da tsawa wuya ko ritsi

– Na dauki babban kaya ban hangi wanda zai saukenba

– Daure kiso mai sanki taho gareni mai kyan tsaiwa

– Girma na sahun doki ai baya shafe takun giwa

– Ki zarce duk yan mata ki kabarni zana zamto gawa

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.