[Music] KB Show -Rayuwarmu


0 1,324

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar KB Show mai suna ” Rayuwarmu ” wannan wakar ta rayuwarmu awakce da yake bada labari akan yadda rayuwa take, wakar tana fadakarwa da nishadatarwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rayuwarmu na lura tana tafi da kowa

– Idan ina tunani nata sai na fara kuka

– Rayuwarmu ta kunshi abubuwa da dama

Related Posts
1 of 4

- Advertisement -

– Ba abar guragu da makafi ba hada da kurma

– Fannin neman abinci kowa yanata fama

– Wasu dai suna tunani burinsu warware tufka

1. Rayuwarmu:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.