[Music] KB Show -Lokaci


0 1,315

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar KB Show mai suna ” Lokaci ” gaskiya ne komai lokacine, kuma kaga kowa ya zama wane sai anyi hakuri dole domin kuwa idan ba hakuri ba’a taba zama wani.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Komai da lokacinsa ni nagane ko a cikinsa dole sai mai shine

– Tunda kama da wane bata wane Allahu shi ke rabon zamani

– Taka a sannu sannu mai zamani mai hakuri gabanshi bata muni

Related Posts

- Advertisement -

– A dole ayi tuntube kan hanya kafin ayo kiranka mai zamani

– Sa nazarinka kai tunanin wannan komai yana zuwa cikin mizani

– Kaga idan yazoshi sai ya shude kuma asake baka sabon launi

– Wani abin idan ya rinjayeka kira gareka ya zamo maudu’i

1. Lokaci:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.