[Music] KB Show -Duniya


0 1,310

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Mawaki KB Show mai suna ” Duniya ” To ko meye ma duniyar to gatanan dai muna a cikinta Allah ka bamu ikon wucewa lafiya, ku biyomu kuji mai mawakin yake cewa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Wayyo duniya ina zaki damu

– Idan kin daukemu to ki saukemu gari

– Wayyo duniya zamnki iyawa ake uwa

– In kuka kake sannan wani ke more rayuwa

Related Posts
1 of 4

- Advertisement -

– Wayyo duniya ba a iya gane mata

– Kowa ya biye hali nata sai ya bata

– Wanda tayiwa so guri nata zai karkata

– Ga wasu ta daga musu kuma ta jikkata

– Shi mai tambaya cikin jama’a bai bata

1. Duniya:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.