[Music] KB Show -Azanci


0 1,445

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar KB Show mai suna ” Azanci ” wakar azanci wakace da mawakin ya ginata akn fadakarwa da jan hankalin mutane da kuma nishadatar daku a kod yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– dan bana rai baitoci zan furto

– Hannu basa tsuntsaye sai koto

– Inbabu wadatar zuci zai ai kaskanto

Related Posts
1 of 4

- Advertisement -

– Karike Allah shi zaima ba kokwanto

– Duk abinda kakeson yi bashi mahimmanci

– Maganin wahala tufka za’aiwa hanci

– Duk maiyin niyar aiki ba zai gajiya ba

1. Azanci:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.