[Music] KB Show -Asalin So


0 1,690

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar KB Show mai suna ” Asalin So ” wannan wakar ta asalin so wakar mawakin yayi kokari sosai kuma shima mawakin yazo da salon da Allah ya bashi ba kwaikwayo yake ba.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Taso taso na fahimci zuciya

– Kaunarki ta mamaye jinin jikina

– Buri namu ne muyi samu

– Takona aso yayi kamu

Related Posts
1 of 4

- Advertisement -

– Zanso Naga ran aurenmu

– Nayabeki a ranar Kamu

– Tunda ba wata maimin famu

– Daga ranar akaimin ke cikin gidana

1. Asalin So:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.