Wakokin Hausa
Trending

Music: Kasheepu – Kizo Gareni ft Auta MG Boy

Sabuwar wakar Kasheepun Kida tare da Auta MG Boy mai suna ” Kizo Gareni ” kuna ina masoya wakokin hausa kuzo kuji wata sabuwa da wannan mawakin ya sakar muku domin jin dadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Shi farkon gini da tubali karko yake ashe.

Ita kuma zuciya da soyayya rayuwa ake dashe

Ta kama ko ina a jikina ta farfashe.

Yadda nasoki banajin zan iya rabo dake

Kin zamo mahadi na jikina dole sai dake

MUSIC PLAYERKizo Gareniby Kasheepu ft Auta Mg Boy

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: